Airforce Institute of Technology (AFIT), Nigerian Air Force Base Kaduna is looking for persons who bagged PhD or Msc in the following above fields of study for immediate consideration for employment in the Institute as Lecturers. Interested candidates should apply by writing an application through :
The Provost,
Airforce Institute of Technology (AFIT), Nigerian Airforce Base, Kaduna.
Fields :
1. Aircraft Engineering
2. Software engineering
3. Armaments Engineering
4. Information Systems Engineering
5. Telecoms Engineering
6. Human resources management
7. Criminology
8. Banking and Finance
9. Tourism
10. Political Science
11. Defense Studies
12. Biotechnology
13. Architecture
14. Building
15. Estate Management
16. Mechanical engineering
Wednesday, December 11, 2019
Tuesday, December 10, 2019
ZAMUYI ALFAHARI DAKAI BARAU
IKON ALLAH 🙏
.................
Cikin ikon Allah jiya litinin Distinguished Senator Jibrin Barau kabo ya gwangaje wasu matasa yan gwagwarmaya da sabbin motocin Hawa a ciki Hard tsohon Chiarman na Karamar Hukumar Mulki ta KABO wato ALH. SALISU ABDULLAHI KABO,
Wannan lamari dai yadau Hankalin jamaa sosai ganin yadda Sanatan ya dage da aikace aikacen Alkhairi,
Mudai fatanmu Allah ya bamu shugabanni na gari Ameen.
Sen. Barau Kabo
Zahiri wannan Babbar nasara ce da alummar Karamar hukumar kabo muka samu
Hoton kadan daga Cikin motocin
Wannan batun ya samu karbuwa sosai gurin matasa lokacin da maibawa Sanatan shawara ta fannin social media MUSTAPHA MUSTY ZAGE ya wallafa labarin.

Monday, December 9, 2019
Bazan sake tsaya takarar konne matsayi ba Cesar tsohon gwamnan jihar sokoto Dalhatu Attahiru Bafarawa,
Attahiru Bafarawa
Tsohon gwamnan ya bayyana haka a shafinsa na facebook Wanda yarubuta da harshen turanci kamar haka "I won't contest election at any level again " to ko Maye dalilin wannan Hukunci Da Bafarawa ya dauka muna cigabada kokarin sakon jin cikakken Rahoton daga shafinsa

Sunday, December 8, 2019
Alhamdu lillahi
Allah yayi ikonsa ina fatan Alkhairi Abokina Ko nace Aminina,
HON. MUKHTAR YAREEMA GAWUNA
Hon. Mukhtar Yarima Gawuna
Yazama dole wannan Shafi Mai Albarka KABO REPORTERS tayaka murna da fatan Alkhairi gareka da duk inda,
Zahiri muna taya murna
HON. MUKHTAR YAREEMA GAWUNA
Hon. Mukhtar Yarima Gawuna
Yazama dole wannan Shafi Mai Albarka KABO REPORTERS tayaka murna da fatan Alkhairi gareka da duk inda,
Zahiri muna taya murna
Cikin ikon Allah dukkan mahakurci zaiyi nasara ,
Yau Ganduje kecin karensa ba babbaka a jihar Kano to Amma Lokaci kawai muke jira domin na fahinci zaiyi kuka da idanunsa domin Allah baya taba barin zalunci,
Babban bakin ciki ga Dukkan wani bakano shine na batun bata masarautar,
Allah ya kawo mana dauki

KUJI TSORON ALLAH SHUGABANNINMU
Harkullin tsarinmu na hakika yana chanjawa Kuma komai kan tafiya dai dai da Zamani Kuma dukkan Shugaba nagari yana bukatar addua daga talakawan dayake wakilta
KWANKWASIYYA IKON ALLAH
Ina mamakin yadda Naga yan KWANKWASIYYA babu gwamnatin babu komai Amma inkaga yadda lissafin su yake tafiya sunfi masu gwamnatin warwasawa
Subscribe to:
Posts (Atom)