Bazan sake tsaya takarar konne matsayi ba Cesar tsohon gwamnan jihar sokoto Dalhatu Attahiru Bafarawa,
Attahiru Bafarawa
Tsohon gwamnan ya bayyana haka a shafinsa na facebook Wanda yarubuta da harshen turanci kamar haka "I won't contest election at any level again " to ko Maye dalilin wannan Hukunci Da Bafarawa ya dauka muna cigabada kokarin sakon jin cikakken Rahoton daga shafinsa

No comments:
Post a Comment