Sunday, December 8, 2019

Cikin ikon Allah dukkan mahakurci zaiyi nasara ,
Yau Ganduje kecin karensa ba babbaka a jihar Kano to Amma Lokaci kawai muke jira domin na fahinci zaiyi kuka da idanunsa domin Allah baya taba barin zalunci, 
Babban bakin ciki ga Dukkan wani bakano shine na batun bata masarautar, 
Allah ya kawo mana dauki 

No comments: