Tuesday, December 10, 2019

ZAMUYI ALFAHARI DAKAI BARAU

IKON ALLAH 🙏
.................
Cikin ikon Allah jiya litinin Distinguished Senator Jibrin Barau kabo ya gwangaje wasu matasa yan gwagwarmaya da sabbin motocin Hawa a ciki Hard tsohon Chiarman na Karamar Hukumar Mulki ta KABO wato ALH.  SALISU ABDULLAHI KABO,
Wannan lamari dai yadau Hankalin jamaa sosai ganin yadda Sanatan ya dage da aikace aikacen Alkhairi,
Mudai fatanmu Allah ya bamu shugabanni na gari Ameen.
                         Sen. Barau Kabo

Zahiri wannan Babbar nasara ce da alummar Karamar hukumar kabo muka samu
                        Hoton kadan daga Cikin  motocin

Wannan  batun ya samu karbuwa sosai gurin matasa lokacin da maibawa Sanatan shawara ta fannin social media MUSTAPHA MUSTY ZAGE ya wallafa labarin.

No comments: